Education is the key to success
Burin mu akoda yaushe shine al'ummar mu taci gaba.kuma babu al'ummar daza taci gaba ba tare da ansamar da ingantaccen ilimi ba Wannan shine dalilin mu na bawa matasa ingantaccen ilimi da daukar nauyin karatun su domin ganin cewa al'ummar mu akoda da yaushe itace asahun gaba #hudap