Kullu nafsin za'iqatul maut
Amadadin C.E.O na wannan qungiya Mai albarka ta #hudap na Miki sakon ta'aziyya ga dalibai da kuma shuwagabanni na karamar hukumar gwale kano bisa rashin da akayi na manyan matasa Yan gwagwarmaya Allah ya jiqan su ya gafartamusu

Allah ya jiqan su
ReplyDelete